All stories tagged :
Law
Featured
Sojojin sun kama wani mai kai wa Æ´an ta’adda kayan agaji
Rundunar sojin Operation Hadin Kai ta kama wani yaro ɗan shekara 15 da ake zargi da aikin kai kayan agaji da kuɗi ga mayakan ƙungiyar ISWAP a jihar Borno.Wani rahoto ya bayyana cewa an kama yaron ne a garin Ngamdu yayin wani samame da sojoji suka gudanar a yankin...





![EFCC nabs 53 'Yahoo boys' in Lagos, Abuja, Enugu, recovers guns, charms [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/EFCC-nabs-53-Yahoo-boys-in-Lagos-Abuja-Enugu-recovers-guns-charms-Photos.jpeg)









