All stories tagged :
Law
Featured
Ƴan ta’adda sun kashe dakarun soja a jihar Borno
Ƴan ta'adda a ranar Alhamis sun kai farmaki kan sansanin sojoji dake Benisheikh a jihar Borno inda su ka kashe dakarun soja.
A wata sanarwa ranar Alhamis Michael Onoja daraktan yaɗa labarai a ma'aikatar tsaro ya ce yan ta'addan sun kai harin ne da misalin ƙarfe 12:30 na daren ranar...















