Korona ta kama shugaban Turkiyya tare da mai ɗakinsa

1

Rahotanni da ke shigowa daga Ankara babban birnin kasar Turkiyya na nuna cewa shugaban ƙasa Recep Erdogan ya kamu da cutar korona tare da mai ɗakinsa.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here