All stories tagged :
Health
Featured
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Juma’a Ranar Hutun Bikin Maulidi
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 5 ga watan Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu don gudanar da bikin Maulidin Annabi Muhammadu (SAW).Wannan sanarwar ta fito ne daga ofishin Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, inda sakatariyar dindindin ta ma’aikatar, Dakta Magdalene Ajani, ta sanya hannu a kai a ranar Talata a...