All stories tagged :

Hausa

Ƴan majalisar dokokin jihar Adamawa 14 sun fice daga jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

Motar tanka ta kama da wuta a gidan mai a Lagos

Sulaiman Saad
Hausa

Sojoji sun hallaka gawurtaccen dan bindiga Auta a Zamfara

Sulaiman Saad
Arewa

Yankin arewa maso gabas zai fuskanci daukewar wutar lantarki na kwanaki...

Sulaiman Saad
Hausa

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, Ta Samu Sarautar Gargajiya a Jihar...

Muhammadu Sabiu
Hausa

An kashe mutane 6 a wani sabon farmaki a jihar Plateau

Sulaiman Saad
Hausa

Yan Kungiyar IPOB Sun Kashe  Direbobin Manyan Motoci  2 Yan Arewa...

Sulaiman Saad
Hausa

Sojoji sun kashe yan bindiga 10 a Zamfara

Sulaiman Saad
Hausa

Sanata Imasuen ya koma jam’iyar APC daga LP

Sulaiman Saad
Hausa

‘Yan sanda sun cafke mutane 13 bisa kisan wani jami’in rundunar...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Ranar Hutun Dimakwaradiya

Sulaiman Saad

Featured

Hausa

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

Sulaiman Saad
Hausa

Matasa daga jihar Kogi sun bawa Tinubu miliyan 100 ya sayi...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Bukaci Gwamnoni Su Taimaka Wa Talakawa, Su Karfafa Marasa...

Muhammadu Sabiu
Hausa

El-Rufai Ya Maka ICPC A Kotu Kan Binciken Gidansa

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi. Wasu yan bindiga ne suka yi dirar mikiya a mashayar inda suka budewa mutanen dake zaune wuta. Harin ya tilastawa mazauna garin rufe babbar hanyar Shendam...