All stories tagged :
Hausa
Featured
Gwamnan Taraba ya karbi katin shiga jam’iyar APC
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya yi rijista a matsayin dan jam'iyar APC.
Kefas wanda ya karbi katinsa na jam'iyar a ranar Lahadi ya nuna godiyarsa kan kyakkyawar tarba da ya samu daga shugabannin jam'iyar ta APC dama mambobinta dake fadin jihar Taraba.
"Na karbi katina na jam'iyar APC daga hannun...















