All stories tagged :
Hausa
Featured
Mutane Uku Sun Mutu A Hatsarin Mota A Jos
Mutane uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru a Polo Roundabout da ke ƙaramar hukumar Jos North a Jihar Plateau.Rahotanni sun ce hatsarin ya auku ne da misalin ƙarfe 2:30 na daren ranar Litinin, bayan wata babbar mota ta kwace wa direba ta yi karo....















