All stories tagged :
Hausa
Featured
Fadar Shugaban Ƙasa Ta Zargi Peter Obi Da Ƙirƙirar Labarai Domin...
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya ce tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, yana ƙirƙirar labarai ne domin jawo masa tausayin jama'a.Onanuga ya bayyana haka ne bayan Peter Obi ya yi...






