All stories tagged :
Hausa
Featured
Sojoji Sun Ceto Karin Mutane Da Aka Sace a Borno
Rundunar Operation HADIN KAI ta ce dakarunta sun ceto karin mutane shida da aka sace a Jihar Borno yayin ci gaba da aikin bincike da ceto.Sanarwar da jami’in yada labaran rundunar, Kyaftin Mohammed Goni, ya fitar ta bayyana cewa wadanda aka ceto sun hada da manya hudu da jarirai...






