All stories tagged :
Entertainment
Featured
John Cena Ya Yi Ritaya Daga WWE Bayan Shekaru 24
Fitaccen É—an kokawa John Cena ya ajiye takalmin kokawa bayan shafe shekaru 24 a WWE.
Ya yi wasan bankwana a birnin Washington, inda Gunther ya kayar da shi ta hanyar tilasta masa mika wuya.Bayan fafatawar, Cena ya bar takalmi da abin É—aure hannu a cikin zoben karawa, alamar ritaya,...








