All stories tagged :
Entertainment
Featured
Rundunar ‘Yan Sandan Imo Ta Bada Tabbacin Tsaro Ga Al’ummar Musulmi...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Imo ta tabbatar wa al’ummar Musulmi cewa an dauki matakan tsaro domin tabbatar da zaman lafiya yayin bukukuwan Sallah Eid-el-Fitr.Kakakin rundunar, DSP Henry Okoye, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, yana mai cewa wannan mataki yana daga cikin kudurin rundunar na...