All stories tagged :
Entertainment
Featured
Gwamna Uba Sani Ya Nada Sarkin Kauru A Matsayin Amirul Hajj
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nada Mai Martaba Sarkin Kauru, Alhaji Ya’u Shehu Usman, a matsayin Amirul Hajj da jagoran tawagar gwamnatin jihar don aikin Hajjin 2025.A cikin wata sanarwa da Kakakin Yada Labaran Gwamnan, Ibraheem Musa, ya fitar, an bayyana cewa an zabi Sarkin ne bisa...