All stories tagged :
Entertainment
Featured
An kashe mutane shida tare da jikkata wasu da dama a...
Rundunar ƴan sanda a jihar Osun ta ce mutane shida aka kashe a rikicin siyasar da ya faru a sakatariyar ƙananan hukumomin jihar a ranar Litinin.
Da take magana a cikin wani fefan bidiyo mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar, Yemisi Opalola ta ce an tura ƙarin jami'an...