All stories tagged :
Election 2023
Featured
Jami’an Tsaro Sun Hana Gwamnan Rivers Shiga Majalisa
Jami'an tsaron da ke gadin majalisar dokokin jihar Rivers sun hana Gwamna Siminalayi Fubara shiga zauren majalisar bayan sun rufe ƙofofin shiga.A cikin wani bidiyo da sakataren yaɗa labaran gwamnan ya wallafa a Facebook, an bayyana cewa Fubara ya nufi majalisar ne domin gabatar da kasafin kuɗin jihar na...