All stories tagged :
Election 2023
Featured
Tsohon ministan yan sanda Adamu Waziri ya koma jam’iyar ADC daga...
Adamu Maina Waziri, tsohon ministan yan sanda ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar PDP.
Waziri wanda na daya daga cikin wadanda aka kafa jam'iyar PDP da su kuma mamba ne a kwamitin amintattun jam'iyar ya sanar da daukar matakin barin jam'iyar PDP a ranar Litinin a mazabar Dogo Tebo dake...