All stories tagged :
Education
Featured
NUPENG Ta Janye Yajin Aiki Bayan Sasancin Da Aka Cimma Da...
Kungiyar Ma’aikatan Mai da Gas (NUPENG) ta dakatar da yajin aikin da ta fara a fadin kasa bayan cimma matsaya da kamfanin Dangote Refinery and Petrochemicals.Yajin aikin ya haddasa rufe gidajen mai da dama a sassa daban-daban na Najeriya. Rikicin ya taso ne bayan zargin cewa kamfanin Dangote ya...