All stories tagged :
Crime
Featured
Kotun Rivers Ta Dakatar Da Yunƙurin Tsige Gwamna Fubara
Wata babbar kotun jihar Rivers ta bayar da umarnin wucin-gadi na dakatar da yunƙurin tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa, Ngozi Nma-Odu.A hukuncin da ta yanke a birnin Fatakwal, kotun ta umarci kakakin majalisar dokokin jihar, Martin Amaewhule, da sauran waɗanda ake ƙara, ciki har da akawun majalisar...




![Boko Haram members arrested in Edo [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Boko-Haram-members-arrested-in-Edo-PHOTO.jpg)










