All stories tagged :
Crime
Featured
Jam’iyar LP ta zaɓi Nenadi Usman a matsayin shugabarta
Jam'iyar LP ta zaɓi, Nenadi Usman a matsayin cikakkiyar shugabar jam'iyar.
An zaɓi Usman a ranar Talata a wurin babban taron jam'iyyar da aka gudanar a Umuahia babban birnin jihar Abia.
Jam'iyar ta kuma zaɓi wasu mambobinta da za su riƙe wasu ofisoshin jam'iyar na ƙasa.
A cikin waɗanda aka zaba akwai...
















