All stories tagged :
Crime
Featured
Alhazan Najeriya 6,635 sun isa ƙasar Saudiyya
Jumullar alhazan Najeriya 6,635 ne suka isa ƙasar Saudiya bayan da jiragen dake jigilar alhazan su ka yi sawu 14 a yayin da aikin Hajji na Shekarar 2026 ke cigaba da kankama ka'in da na'in.
Alkaluma daga cibiyar hukumar aikin hajji ta kasa, NAHCON ne suka bayyana haka.
Aikin kwashe alhazan...



![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)












