All stories tagged :
Crime
Featured
Ƴan Majalisar Wakilai 17 Sun Sauya Sheƙa Daga ADC Zuwa NDC
Jimillar ’yan majalisar wakilai 17 sun sauya sheƙa daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa Nigeria Democratic Congress (NDC).Mataimakin kakakin majalisar, Benjamin Kalu, ne ya bayyana hakan yayin zaman majalisar na ranar Talata, inda ya karanta wasiƙun da suka tabbatar da sauyin jam’iyyar da ’yan majalisar suka yi.Sauyin ya...








![Xenophobia: 'You lied' - Catholic Bishops tell South Africa govt [Full Statement]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/Xenophobia-You-lied-Catholic-Bishops-tell-South-Africa-govt-Full-Statement.jpg)






