All stories tagged :
Crime
Featured
Ba Zan Bari A Ci Gaba Da Zubar Da Jini A...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na kawo ƙarshen ta’addanci da ayyukan ‘yan fashi a Arewacin Najeriya.Ya ce ba zai yarda wani ɓangare na ƙasar ya ci gaba da fuskantar zubar da jini ba yayin da gwamnatin tarayya ke kallo. Tinubu ya faɗi hakan ne...



![Lebanese puts Nigerian woman up for sale on Facebook [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/04/Lebanese-puts-Nigerian-woman-up-for-sale-on-Facebook-PHOTO.jpeg)












