All stories tagged :
Crime
Featured
Zargin Batanci: An Yi Ajalin Wata Mata A Jihar Neja
Wata mata mai suna Amaye ta rasa rayuwarta a garin Kasuwan-Garba da ke Karamar Hukumar Mariga, Jihar Neja, bayan wasu matasa sun yi mata duka tare da kona ta, bisa zargin ta yi batanci ga Annabi Muhammad (SAW).Lamarin ya faru ne a daren Asabar, inda ake cewa marigayiyar, wadda...