All stories tagged :
Crime
Featured
An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato
An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi.
Wasu yan bindiga ne suka yi dirar mikiya a mashayar inda suka budewa mutanen dake zaune wuta.
Harin ya tilastawa mazauna garin rufe babbar hanyar Shendam...


![Biafra: Nnamdi Kanu resurfaces [VIDEO/PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Biafra-Nnamdi-Kanu-resurfaces-VIDEOPHOTOS.png)













