All stories tagged :
Crime
Featured
DSS Ta Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Yaudarar Jama’a Da Sunan...
Hukumar tsaron farin kaya, wato DSS, ta cafke wasu mutane biyu a Kaduna bisa zargin kafa kungiya ta bogi da ke yaudarar jama’a da sunan daukar ma’aikata cikin hukumar.Wadanda aka kama sun hada da Aliyu Ibrahim da wani abokinsa, bayan samun bayanan sirri da suka tona musu asiri.Binciken farko...