All stories tagged :
Crime
Featured
Gwamnatin Kogi Ta Ce Ta Ceto Yara 15 Daga Cikin Wadanda...
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayyana cewa an samu nasarar ceto yara 15 daga cikin wadanda aka sace a wata makaranta da gidan marayu da ke Zariagi.Kwamishinan yada labarai na jihar, Kingsley Fanwo, ne ya bayyana hakan a ranar Litinin a Lokoja, inda ya ce maharan sun sace yara 23...



![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)












