All stories tagged :
Crime
Featured
CAN Ta Yi Alkawarin Ci Gaba Da Tallafawa Gwamna Uba Sani...
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna ta tabbatar wa Gwamna Uba Sani cewa za ta ci gaba da yi masa addu’o’i tare da goyon baya domin tabbatar da ingantaccen jagoranci a jihar.Wannan na kunshe ne cikin wata wasika da shugaban kungiyar na jihar, Rev. (Dr) Caleb Maáji...