All stories tagged :
Crime
Featured
Tuggar Ya Bayyana Aniyar Tsayawa Takarar Gwamnan Bauchi A 2027
Tsohon ministan harkokin waje na Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Bauchi a zaɓen shekarar 2027.Tuggar ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa damar da ya ba shi na yin aiki a matsayin minista, yana mai cewa hakan ya ƙara masa...














