All stories tagged :
Crime
Featured
Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami, matarsa da É—ansa
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta saka ranar 17 ga watan Fabrairu domin gudanar da shari'ar tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami da kuma wasu mutane biyu da ake zargi da almundahanar kudade.
Har ila yau alkalin kotun mai shari'a, Emeka Nwite ya bayar da belin Malami da É—ansa Abdulaziz...
















