All stories tagged :
Crime
Featured
Sojoji sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su...
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta da suka fito daga birged ta 12 sun ceto wasu mutane 6 daga hannun masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Yagba East dake jihar Kogi.
A wata sanarwa ranar Talata, Hassan Abdullahi mai magana da yawun birged ta 12 ya ace an ceto...















