All stories tagged :
Crime
Featured
Kotu ta bayar da umarnin sakin Sheikh Sani Abdulkadir Zaria
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da umarnin a saki, Sheikh Sani Abdulkadir Zaria ba tare da wani sharadi har ila yau ta kuma bayar umarnin biyansa diyar naira miliyan 5 saboda yadda aka keta masa haddinsa a matsayinsa na dan adam da hukumomin tsaro su ka yi...



![EFCC arrests 33 'Yahoo boys' in Imo [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/EFCC-arrests-33-Yahoo-boys-in-Imo-PHOTOS.jpg)










