All stories tagged :
Crime
Featured
Ƴan Sanda Sun Kama Mutane 2 Da Ake Nema Ruwa A...
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Anambra ta sanar da kama wasu mutane 2 da ake nema ruwa a jallo bisa zargin hannu a ayyukan garkuwa da mutane a jihar.Kakakin rundunar, SP Tochukwu Ikenga, ya ce jami'an Rundunar Gaggawa ta Awkuzu ne suka gudanar da samamen bayan samun sahihan bayanan sirri,...





![COVID-19 lockdown: Lagos residents cry out as armed robbers take over [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/04/COVID-19-lockdown-Lagos-residents-cry-out-as-armed-robbers-take-over-VIDEO.jpg)









