All stories tagged :
Crime
Featured
Kotu Ta Yanke Wa Wata Mata Hukuncin Shekaru Ashirin Kan Safar...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa wata mata mai shayarwa, Halima Haliru Umar, hukuncin daurin shekaru ashirin a gidan yari bayan ta amsa laifin mallakar harsasan bindigar AK-47 ba bisa ka’ida ba.Hukumar tsaro ta DSS ce ta gurfanar da Halima a gaban kotu kan tuhume-tuhume...
















