All stories tagged :
Crime
Featured
Gwamnatin Gombe Na Kashe N150m Duk Wata Kan Samar Da Ruwa...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa gwamnatin jihar na kashe kimanin naira miliyan 150 duk wata domin samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’umma.Gwamnan ya bayyana hakan yayin da yake bayani kan matakan da gwamnatinsa ke ɗauka domin inganta samar da ruwa a birane da karkara.A...
















