All stories tagged :
Crime
Featured
Jami’an tsaro sun killace ginin hedkwatar jam’iyar PDP
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun rufe ginin hedkwatar jam'iyar PDP dake Abuja.
Rufe ginin hedkwatar jam'iyar ta PDP na zuwa ne biyo bayan tashin hankalin da aka samu a ranar Talata inda tsagin jam'iyar biyu suka barke da rikici lokacin da suke ƙoƙarin kwace iko da ginin hedkwatar jam'iyar.
Wani...













