Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta sanar da kama Haruna Muhammad mai shekaru 40 wanda aka yi ittifakin cewa shi ne shugaban wasu gungun ƴan ta’adda da suka yi ƙaurin
Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta sanar da kama Haruna Muhammad mai shekaru 40 wanda aka yi ittifakin cewa shi ne shugaban wasu gungun ƴan ta’adda da suka yi ƙaurin
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya kai ziyara ga, Oluremi Tinubu mai ɗakin shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu . Obasanjo ya ziyarci matar shugaban ƙasar a Lagos. Busola Kukuyi mai taimakawa
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Filato sun ka ma wani mai safarar bindiga da ake nema ruwa a jallo. Zagazola Makama dake wallafa
Fasinjoji da dama ne aka bada rahoton an yi garkuwa da su bayan da ƴan fashin daji suka buɗe kan wata mota ƙirar bus a mahaɗar Bishini dake kusa da
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin bikin ranar dimakwaradiya. Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ya ayyana haka a madadin gwamnatin
Wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne sun sace matafiya da dama akan hanyar Maiduguri zuwa Kano. Wasu majiyoyi sun faɗawa jaridar Daily Trust cewa mayaƙan sun farma
Dakarun rundunar Operation Whirl Punch dake aikin samar da tsaro a jihar Kaduna sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin ƴan fashin daji ne. A wata sanarwa ranar Litinin,
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami’an tsaro sun kama wasu mutane huɗu da ake zargin ƴan fashin daji ne dake addabar birnin. A wata sanarwa da aka
Biyo bayan shafe sa’o’i da dama ana ganawa ranar Juma’a gwamnatin tarayya da kuma ɓangaren kamfanoni masu zaman kansu sun ƙara tayin da suka yi na mafi ƙarancin albashi daga
Wata kungiyar jin ƙai mai suna Sawaba Humanitarian Initiative ta gudanar taron addu’a na musamman domin kawo ƙarshen matsalar tsaro da tattalin arziki dake wahalar da ƴan Najeriya. An gudanar
Wata kungiyar jin ƙai mai suna Sawaba Humanitarian Initiative ta gudanar taron addu’a na musamman domin kawo ƙarshen matsalar tsaro da tattalin arziki dake wahalar da ƴan Najeriya. An gudanar
Hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun ƙwayoyi ta kama wasu maniyyata su huɗu ɗauke da wata hoda da ake kyautata zaton hodar ibilis ce. Mutanen
Israel Ayeni ɗantakar gwamnan jihar Ondo ƙarƙashin jam’iyar NNPP ya janye daga takarar da yake yi. A ranar 16 ga watan Nuwamba ne aka shirya gudanar da zaɓen gwamnan jihar.
Fasinjoji da dama ne suka yi carkwo-carkwo bayan da jirgin ƙasa da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga kan digarsa a tashar Asha dake birnin tarayya Abuja.
Wata motar tanka dake ɗauke da iskar gas ta kama da wuta akan gadar sama ta Obiri-Ikwere dake kan titin East-West a birnin Fatakwal na jihar Ribas. Lamarin ya faru
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wasu gawurtattun masu garkuwa da mutane su 4 da suka shahara wajen yin garkuwa da mutane a yankin arewa maso
Ƴan sanda a jihar Kano sun ɗakile wani yunkuri da wasu ɓatagari suka yi na kai hari gidan Abdullahi Abbas, shugaban jam’iyar APC na jihar Kano. A wata sanarwa ranar
Shugaban riƙo na jam’iyar PDP,Umar Damagum ya ce jam’iyar bata fara ƙoƙarin haɗewa da wasu jam’iyyu ba. Damagum ya bayyana haka ne lokacin da ya bayyana a cikin shirin “Nigeria