Jam’iyar APC ta fitar da jerin sunayen mutanen da za su yi mata takarar kujerar gwamna da mataimaki a jihohi 28 dake faɗin Najeriya a zaɓen shekarar 2027. Jam’iyar ta
Jam’iyar APC ta fitar da jerin sunayen mutanen da za su yi mata takarar kujerar gwamna da mataimaki a jihohi 28 dake faɗin Najeriya a zaɓen shekarar 2027. Jam’iyar ta
Kungiyar IPMAN ta Dillalan Mai Masu Zaman Kansu ta ce gidajen mai dake faɗin birnin tarayya Abuja za su fara rage farashin man fetur nan da yan kwanaki masu zuwa.
Wani Insifetan ‘yan sanda da ke aiki da rundunar ‘yan sanda ta Jihar Sokoto ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi ƙasa da sauri bayan kammala atisayen motsa jiki
Farashin gangar ɗanyan man fetur nau’in Brent ya ƙaru da kawo 5.38 cikin 100 ya zuwa dalar Amurka $95.7 kan kowace ganga a ranar Talata. Shima farashin ɗanyen mai nau’in
An ba da rahoton cewa wasu mutane biyu da ake zargin ’yan kungiyar ISWAP ne sun mika wuya ga sojojin Najeriya a karamar hukumar Monguno ta jihar Borno. A cewar
Hakeem Baba-Ahmad, shugaban jam’iyar PRP na ƙasa ya ce dole ne jam’iyun adawa su haɗe kansu su kawar da shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu daga kan mulki a zaɓen shekarar
Rundunar ƴan sandan jihar Kogi ta ce an samu nasarar kubutar da mutane 10 ƴan NYSC da yan bindiga su ka yi garkuwa da su. Yan sandan sun tabbatar da
Jam’iyar All Progressive Grand Alliance( APGA) ta lashe kujeru 21 na dukkanin ƙananan hukumomin jihar Anambra da aka gudanar a ranar Asabar Har ila yau jam’iyar ta lashe zaɓen dukkanin
Yan bindiga sun kashe, Ishaq Yunusa shugaban jam’iyar APC na ƙaramar hukumar Dekina dake jihar Kogi tare da yin garkuwa da wani da su ke tafiya tare a cikin mota.
Matatar man fetur ta Dangote ta ƙara farashin kuɗin litar man fetur ya zuwa ₦1265 kan kowace lita. A cikin sakon da ta aikewa abokanan cinikinta matatar ta ce sabon
Gbenga Olawepo-Hashim dan takarar shugaban kasa a ƙarƙashin jam’iyar Accord ya ce za a iya sayar da man fetur kan ₦605 kowace lita idan aka zabe shi ya zama shugaban
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci a gaggauta kama shugaban ƙaramar hukumar Kuje, Mista Samuel Danjuma Shekwolo , bisa ga furucinsa na cewa dole ne mazauna yankin su zaɓi
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci a gaggauta kama shugaban ƙaramar hukumar Kuje, Mista Samuel Danjuma Shekwolo , bisa ga furucinsa na cewa dole ne mazauna yankin su zaɓi jam’iyar APC ko kuma su bar yankin karamar hukumar. Jam’iyyar adawar ta bayyana wannan mataki a matsayin “barazanar tilastawa mutane yin ƙaura” wanda hakan ya […]
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci a gaggauta kama shugaban ƙaramar hukumar Kuje, Mista Samuel Danjuma Shekwolo , bisa ga furucinsa na cewa dole ne mazauna yankin su zaɓi
Dakarun rundunar Sojan Najeriya na Birged ta 1 ƙarƙashin jagorancin Kwamandan rundunar Kanal J Umaru dake aiki a rundunar Operation Fansan Yamma dake aikin samar da tsaro a yankin arewa
Sanata Abdulaziz Yari ya bayyana cewa yana da yakinin shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Ya kuma bayyana cewa jam’iyar APC za ta cigaba
Wata gobara da ta tashi a Rugar Audu Badali dake ƙaramar hukumar Karasuwa ta jihar Yobe ta yi ajalin wata mata da kuma ƴaƴanta uku. A wata sanarwa da aka
Oyewole Mayowa Solomon shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi ya mutu. Gidan Talabijin na Arise ya ruwaito cewa Solomon ya yanke jiki ya faɗi ne wurin
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata 25 ga watan Agusta a matsayin ranar hutun bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) na shekarar 2026. Ministan ma’aikatar harkokin cikin gida, Olabunmi Tunji Ojo
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu a ranar Alhamis ya yi wata ganawa da Ademola Adeleke gwamnan jihar Osun a fadar Aso Rock dake Abuja. Adeleke wanda aka sake zaɓa karo