Babbar kotu a jihar Borno ta yanke wa Isiyaku Ibrahim hukuncin shekara ɗaya a gidan yari da zaɓin biyan tarar naira dubu 100 saboda samunsa da laifin wawure kuɗin marayu
Babbar kotu a jihar Borno ta yanke wa Isiyaku Ibrahim hukuncin shekara ɗaya a gidan yari da zaɓin biyan tarar naira dubu 100 saboda samunsa da laifin wawure kuɗin marayu
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar shekarar 2024, watau sakamakon UTME. Sama da mutane miliyan 1.94 ne suka yi rajista tare
Tsohom gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, a ranar Lahadin da ta gabata, ya bukaci takwaransa na jihar Kogi, Yahaya Bello, da ya fito daga maboyarsa, ya amsa kararsa da hukumar
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana karin kudin masaukin maniyyata aikin hajjin 2024. An kara kudin ne zuwa Riyal ma Saudiyya 3,450 ga kowane mahajjaci, karin Riyal 450
An kashe kwamandan sojoji na wani sansanin soji da ke Sabon Garin Dan’Ali a karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina a wani harin kwantan bauna da aka kai musu. Majiyoyi
Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko Haram a jihar Borno da ke
Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha na tafi da gidanka a cikin babban birnin jihar, kamar yadda kwamishinan albarkatun ruwa,
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da korar wasu sojoji biyu da ake zargi da satar igiyoyin sulke a harabar matatar Dangote da ke jihar Legas. Sojojin biyu, Kofur Innocent Joseph
A ranar Talata 23 ga watan Afrilun 2024 ne shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa kasar Netherlands domin ziyarar aiki. Shugaban kasar zai kuma halarci taron tattalin arzikin
Mutane 14 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 13 suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin da ya faru a unguwar Aloma da ke karamar hukumar Ofu a jihar
Mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ’yan banga da aka fi sani da ‘Yan Sakai a karamar hukumar Gada a
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo
Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno
A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta yi na kama tsohon Gwamnan Jihar,
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta yi nasarar lalata kilogiram 304,436 da lita 40,042 na haramtattun abubuwa da aka kama daga sassan jihohin Legas
Mambobin jam’iyyar APC a mazabar da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje. Majalisar zartarwar yankin Ganduje karkashin jagorancin
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Osun sun kama wani mazaunin kauyen Kajola da ke kusa da Apomu a jihar mai suna Lukman Adejoju bisa zargin kashe mahaifiyarsa mai suna Aminat,
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas, a ranar Juma’a, ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan kaso wa Idris Olarewaju Okuneye, wanda aka fi sani da
Wasu ‘yan bindiga sun daki hotunan yadda suka gudanar da sallar Idi-el-Fitr ta bana da sauran bukukuwan da aka yi a fili a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin
Ƴan sandan jihar Adamawa sun kama wani magidanci mai suna Ibrahim Abubakar dan shekara 33 da haihuwa da ke zaune a unguwar Sabon Gari-Futy a karamar hukumar Girei da laifin