All stories tagged :
Arewa
Featured
Fasinjojin jirgin saman Air Peace sun tsallake rijiya da baya a...
Wani jirgin saman kamfanin Air Peace a ranar Lahadi ya kauce ya yi cikin daji daga kan titin sauka da tashin jiragen sama a lokacin da jirgin ya ke sauka a filin jiragen sama na birnin Fatakwal.
Kamfanin Air Peace ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa da...