All stories tagged :
Arewa
Featured
’Yan Sanda Sun Ceto Jariri Da Aka Binne a Raye a...
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi ta bayyana cewa ta gano jariri da aka binne da ransa a garin Kamba, karamar hukumar Dandi ta jihar.Mai magana da yawun rundunar, CSP Nafiu Abubakar, ya ce wani manomi mai suna Alhaji Kabiru Muhammad ne ya gano wurin da aka dan yayyafa kasa...