Akwai bukatar Gwamnatin Najeriya ta kwace makamai daga farar hula – Sanata Matori

Matsalar tabarbarewar tsaro a Najeriya na ci gaba da ci wa jama’ar kasar tuwo a kwarya inda ake yawan samun hare-haren ‘yan bindiga da kuma sace mutane domin neman kudin fansa musamman a arewa maso yammacin kasar.

Ko a karshen mako, hukumomi sun tabbatar da mutuwar mutane akalla talatin da hudu a wani hari da aka kai kauyen Tungar Kahau da ke karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara.

Sanata Salisu Ibrahim Musa Matori, tsohon dan majalisar dattawan Najeriya ne, kuma ya shaida wa Is’haq Khalid cewa kamata ya yi gwamnatin kasar ta kwace makamai daga hannun farar hula a fadin kasar.

More News

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miÆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaÆ™i da yiwa tattalin arzikin Æ™asa ne ya hana shi bayyana...

Ƴan sanda sun kama mutane biyu dake samarwa ƴan fashin daji makamai a jihar Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar...