Hukumar Leken Asirin Kudi ta Najeriya (NFIU) ta gano sabbin hanyoyin da ake amfani da su wajen tara da karkatar da kudade domin tallafa wa ayyukan ‘yan ta’adda a Najeriya.