Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar hutun dimakwaradiya na shekarar 2025. Olabunmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida shi ne ya sanar da haka a ranar Lahadi a
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar hutun dimakwaradiya na shekarar 2025. Olabunmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida shi ne ya sanar da haka a ranar Lahadi a
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya roƙi ’yan Najeriya da su ci gaba da ba da cikakken goyon baya ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin cikar manufofinsa na samar
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da gudummawar kuɗi har naira biliyan biyu da kuma tirela 20 na shinkafa
Sanata da ya wakilci al’ummar mazabar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa ta 8 ya shawarci yan arewa da su goyi bayan yankin kudu maso yamma a 2027 domin su
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP daga Jihar Kebbi waɗanda ake zargin suna shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.
Tsohon mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin siyasa a ofishin mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, Hakeem Baba-Ahmed, ya shawarci shugaban ƙasar da kada ya sake neman tazarce a
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida daga ziyarar aikin da ya kai a ƙasar Faransa. Tinubu ya sauka a filin jirgin sama na kasa da kasa na Nnamdi
Tsohon sanata mai wakiltar yankin Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya guji nuna son kai da fifita ƙabilarsa wajen naɗa manyan mukamai
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu bisa gazawarta wajen kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya, musamman a Arewa. Atiku ya bayyana hakan ne a
Mai magana da yawun Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, Lere Olayinka, ya bayyana cewa duk wata ƙungiyar adawa da Atiku Abubakar ke jagoranta za ta gaza tun daga
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya a yau, Laraba, domin wata gajeriyar ziyarar aiki a birnin Paris na ƙasar Faransa. Mataimakinsa na musamman kan harkokin watsa labarai, Bayo
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan hafsoshin tsaro a fadarsa da ke Abuja a ranar Talata. Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ne ya jagoranci tawagar
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2025 bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa. Majalisar ta amince da kasafin Naira tiriliyan 54.99, wanda a baya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci taron majalisar koli ta jam’iyyar APC a Abuja, wanda shi ne irinsa na farko tun bayan hawansa mulki a watan Mayu 2024. Taron,
Jam’iyar APC a jihar Kebbi ta kaddamar da yaƙin sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma gwamnan jihar Nasiru Idris gabanin zaɓen shekarar 2027. A wani babban taron
Kudirin dokar haraji da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gabatarwa da majalisar ƙasa ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai ta tarayya. A cikin watan Oktoba, Tinubu ya
Kudirin dokar haraji da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gabatarwa da majalisar ƙasa ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai ta tarayya. A cikin watan Oktoba, Tinubu ya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai tafi ƙasar Faransa a ranar Laraba a wata ziyara da zai kai ta ƙashin kansa. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban
Majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da ya mika mata ta neman korar dakatattun kwamshinonin zaɓen jihohin Adamawa, Sokoto da kuma Abia. An amince da
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tafi Tanzania a ranar Lahadi domin halartar taron ƙoli na Afirka kan makamashi da za a gudanar a Dar es Salaam, babban birnin ƙasar.