Trump Ya Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakanin...

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙasashen Lebanon da...

Top Stories

Hausa

Trump Ya Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakanin Lebanon Da Isra’ila

Muhammadu Sabiu
Hausa

Trump Ya Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakanin Lebanon Da Isra’ila

Muhammadu Sabiu
Hausa

Kotu Ta Ba EFCC Izinin Kama Tsohuwar Minista Sadiya Umar Farouq

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

Shugaban jam’iyar APC ya bawa wadanda su ka jikkata a rikicin...

Nentawe Yilwatda shugaban jam'iyar APC na kasa ya bayar da tallafin naira miliyan 15 ga mutanen da su ka jikkata a harin da yan bindiga su ka kai Unguwar Rukuba dake ƙaramar hukumar Jos North ta jihar Filato. Yilwatda ya sanar da bayar da tallafin kuɗin ne a ranar Asabar...

Secure North

Arewa

Shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara da yan majalisa 12 sun koma...

Shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara, Bilyaminu Moriki ya sauya sheka daga jam'iyar PDP ya zuwa APC. Moriki ya koma jam'iyar APC tare da wasu mambobin majalisar su 12. Shugaban majalisar ya sanar da sauya shekar ta su ne a yayin zaman majalisar a Gusau a lokacin da yake karanta wasikar sauya...
Sulaiman Saad
Muhammadu Sabiu

Al’ummomin Wudil Sun Zargi ’Yan Sanda Da Kona Gidaje Kan Rikicin...

Wasu al’ummomi a yankin ƙaramar hukumar Wudil a Jihar Kano sun zargi ’yan sanda da ƙone musu gidaje, wuraren sana’a, kayan abinci da kuma dabbobi, sakamakon wata hatsaniya da ta shafi mallakar gonaki.Rikicin, wanda ke gaban kotu a halin yanzu, ya shafi mallakar gonakin wata fadama da ke tsakanin...

Category

Trump Ya Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakanin Lebanon Da Isra’ila

Muhammadu Sabiu