Sojojin Najeriya Sun Kwato Makamai Bayan Kashe Mayakan ISWAP 32 A...
Sojojin Operation Hadin Kai sun sanar da cewa sun gano makamai da wasu kayayyaki yayin wani samamen duba bayan hare-haren sama da aka kai kan mayakan ISWAP a garuruwan Banki da Bula Yobe, a karamar hukumar Bama ta jihar Borno.Rahoton ya ce, a ranar 19 ga Satumba aka gudanar...
Yan sanda sun kama gawurtaccen mai garkuwa da mutane a jihar...
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta kama wani da ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da mutane ne a maboyarsa dake wani daji a ƙaramar hukumar Soma ta jihar.
A wata sanarwa ranar Lahadi mai magana da yawun rundunar, Ramhan Nansel ya ce "gawurtaccen dan fashi kuma mai garkuwa da mutane,"...
A Renewed Dawn for Birnin Gwari: President Tinubu’s Visit Sparks Hope,...
Birnin Gwari, Kaduna State | 21st June 2025 —
After years of insecurity and economic paralysis, the people of Birnin Gwari Emirate are witnessing a historic transformation. In a powerful statement issued today by the Birnin Gwari Emirate Progressives Union (BEPU), Chairman Dr. Isah Muhammad declared a “95% reduction in banditry,” ushering in what...