Hakkin mallakar hoto @buharisallau Image caption A maye gurbinsu sannan a yi musu horo mai tsanani nan take, inji Buhari Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya ce gwamnatinsa ta hango
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto @buharisallau Image caption A maye gurbinsu sannan a yi musu horo mai tsanani nan take, inji Buhari Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya ce gwamnatinsa ta hango
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption A wani bidiyo da ya wallafa a shafukan sada zumunta, Mane ya yi kira a dauki batun yaduwar cutar ta coronavirus da “matukar
Mutane na ci gaba da daukar matakan kariya a kasar don kauce wa kamuwa da coronavirus An samu wata mace dauke da coronavirus a Najeriya, wadda ta zama ta uku
Gwamnatin jihar Enugu da ke kudu maso gabashin Najeriya ta sanar da cewa matar da aka killace ba ta dauke da cutar coronavirus. An yi wa matar gwajin ne a
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Pogba ya kirkiri wannan giauniya ne domin yaki da cutar Covid-19 Dan wasan Manchester United Paul Pogba ya kirkiri wani shafin gidauniyar neman
Hakkin mallakar hoto Mustapha Kaita Image caption . A ranar Asabar ne aka samu labarin rasuwar fitacciyar ‘yar Kannywood din nan wato Ladi Mohammed wadda aka fi sani da Ladi
—BBC Hausa Hakkin mallakar hoto Muhammadu Buhari Twitter Image caption Shugaba Muhammadu Buhari na halartar Bikin Kamun Kifi na Argungu karon tun bayan sama da shekara goma saboda matsalar tsaro
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Liverpool ce ta lashe kofin Champions a 2018/2019 Atletico Madrid ta tsallaka zagayen daf da kusa da na karshe a gasar Champions bayan
VOA Hausa — Tubabbun mutanen, wadanda ba a bayyana sunayensu ba sun kuma ba da hadin kai kan cewa za su taimaka wajen magance wannan matsala ta garkuwa da mutane
Mai martaba sarkin Loko, Alhaji Abubakar Ahmad Sabo ya shaida wa wakiliyarmu Zainab Babaji cewa daga Kano aka kai tsohon sarkin zuwa karamar hukumar Loko inda zai zauna zuwa wani
L Shugaban kasar Iran, Hassan Rohani, ya caccaki Amurka a game da yadda ta ke hadassa fargaba a duniya kan cutar Coronavirus. Shugaba Rohani, ya ce Amurka na razana duniya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Read Madrid sakko daga matsayi na daya Real Madrid ta sha kashi a hannun Real Betis ci 2-1 inda yanzu ta dawo matsayi
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Juve ta koma ta daya kan teburi da maki daya Juventus ta doke Inter Milan kuma ta haye teburin gasar Serie A –
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Olivier Giroud ne ya cike wa Chelsea kwallo ta hudu da ta ci Chelsea ta yi wa Everton ruwan kwallaye kuma tana ci
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Shugaban WHO ya ce “Najeriya na yunkuri mai amfanin gaske wurin dakile yaduwar coronavirus Tedros Adhanom Ghebreyesus, wanda shi ne Shugaban Hukumar Lafiya
Wakar da Sulaiman Ibrahim na BBC ya yi wa Mata Mintuna 6 da suka wuce Latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron wakar. Wakar da Sulaiman Ibrahim na BBC
Hakkin mallakar hoto Reuters —BBC Hausa Fafaroma Francis na darikar Katolika zai gabatar da jawabinsa na ranar Lahadin yau ta hanyar amfani da bidiyo maimakon kai tsaye kamar yadda ya
Ana kallon Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman a matsayin wanda shi ne ainihin ke mulki a Saudiyya Wasu manyan ‘yan gidan sarautar Saudiyya uku sun shiga hannun hukumomin
Na’urarku na da matsalar sauraren sautiKotu na yi wa wadanda aka yi wa fyade rashin adalci- Bulkachuwa A yayin da ake shirin bikin Ranar Mata Ta Duniya, a Najeriya wata
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Cutar coronavirus ta kashe mutum sama da 3,000—BBC Hausa Hukumar lafiya ta duniya ta ce kusan mutum 100,000 ke dauke da cutar coronavirus