Asalin hoton, KSGV Bayanan hoto, An gudanar da bikin ne a jihar Kano Jagoran APC a Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya yi kira da a ɗauki matasa miliyan 50
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, KSGV Bayanan hoto, An gudanar da bikin ne a jihar Kano Jagoran APC a Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya yi kira da a ɗauki matasa miliyan 50
Lewandowski ya lashe gasar Bundesliga ta Jamus da wasu kofunan biyu kari a kan Champions League tare da Bayern Munich a kakar wasan da ta wuce Dan wasan gaban Poland
Asalin hoton, Reuters Juventus tana son sanya dan wasan Argentina mai shekara 27 Paulo Dybala, wanda kwangilarsa za ta kare a watan Yunin 2022, a cikin musayar da take son
Asalin hoton, Getty Images Kocin Chelsea Thomas Tuchel ya bukaci mutumin da ya mallaki kungiyar Roman Abramovich ya yi amfani da dan wasan gaba na Jamus Timo Werner, mai shekara
VOA Hausa— Yaki da ayyukan rashawa da ta da komadar tattalin arziki da kuma wanzar da tsaro da zaman lafiya a Najeriya su ne ginshikan da shugaba Muhammadu Buhari ya
VOA Hausa— Kyari ya ce ana tunanin bullo da sabon farashin ne saboda kamfanin ba zai iya ci gaba da yin tallafi a duk wata na Naira biliyan 120 (Dala
Tsohon Gwamnan jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, Senata Rabiu Musa Kwankwaso ya soki lamirin gwamna mai ci, Abdullahi Ganduje game da shirin gwamnatinsa na karbar rancen naira
Hukumar hada-hadar kasuwanci ta jiragen ruwa da ake kira “Shippers Council” ce ta samar da tsarin da hadin guiwar gwamnatoci da ‘yan kasuwa. Wadannan tashoshin dai da za su taimaka
An gudanar da taron kaddamar da shirin hukumar USAID ta kasar Amurka mai tallafa wa kasashe, wanda wannan shirin zai mai da hankali ne kan batun tantance ayyuka, fayyace su
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Mahaifin Edinson Cavani ya ce dansa ba ya jin dadin zama a Manchester United Kociyan Manchester United manager Ole Gunnar Solskjaer ya tashi tsaye
Ma’aikatar Lafiya ta Saudiyya ta sharɗanta wa dukkan alhazai daga ƙasashen waje su yi allurar rigakafin cutar korona sau biyu kafin gudanar da aikin Hajjin shekara ta 2021. Jaridar Saudi
Asalin hoton, AFP Masana na ci gaba da tsokaci kan kwangilar da gwamnatin Najeriya ta bayar ta gyara daya daga cikin manyan matatun manta wadda ke birnin Fatakwal a kudancin
Asalin hoton, Getty Images Borussia Dortmund ta kammala daukar matashin dan wasa, Soumaila Coulibaly daga Paris St Germain, kamar yadda kungiyar Jamus ta sanar. Tuni kuma dan wasan ya saka
Asalin hoton, Getty Images Dan wasan Paris St-Germain dan kasar Argentina Leandro Paredes ya tabbatar cewa shugabannin kungiyar sun shaida masa “kada na yi magana a kan Lionel Messi” a
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Yankin Cabo Delgado ya jima yana fama da rikicin ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi Kungiyar ba da agaji ta kasa da kasa Save the Children
Asalin hoton, Getty Images —BBC Hausa Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara 36 idan ya yanke shawarar barin kulob ɗinsa. (Le
ABUJA, NIGERIA (VOA Hausa)— Ya zuwa lokacin hada wannan labari ba’a iya tantance adadin daliban da ‘yan bindigan suka sace ba. T o sai dai wata Majiya daga bakin kwamishinan
ABUJA, NIGERIA — Matawalle yana mai da martani ne akan dokokin da gwamnatin tarayya ta kakaba a jihar, da zimmar yaki da ta’addanci a jihar. Jim kadan bayan da aka
Bayanan hoto, Taswrar Jihar Kaduna Hukumomi a Najeriya sun ce suna gudanar da bincike don gano wasu mutane ciki har da mata da kananan yara da ake kyautata zaton ‘yan
Asalin hoton, Getty Images Gwamnatin Najeriya ta ce ta fara kafa wasu na’urorin sa ido a faɗin iyakokin ƙasar, don bunƙasa tsaro da daƙile fataucin makamai da ƙwaya har ma