A taron za a duba yiyyuwar ceto kasar daga basussukan da suka yi mata katutu da kuma yadda za a janyo masu saka hannun jari. Taron na yau na zuwa
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
A taron za a duba yiyyuwar ceto kasar daga basussukan da suka yi mata katutu da kuma yadda za a janyo masu saka hannun jari. Taron na yau na zuwa
Asalin hoton, Getty Images Atletico Madrid na daf da lashe kofin La Liga na bana kuma a karon farko a shekara bakwai. Atletico ta yi nasarar doke Osasuna da ci
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Daman Real Madrid ta ce ta tsinkayi karshen zamanin Zinedine Zidane a kungiyar amma ba ta son sauya shi a karshen bazara in ji
A ranar Juma’a ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin takwaransa na ƙasar Chadi Laftanar Janar Mahamat Idriss Deby a Abuja, inda suka tattauna game da ci gaban ƙasashensu.
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Larabawa ‘yan Isra’ila za su iya yin zaɓe amma da yawansu na cewa ana nuna musu wariya Wannan makon ya kasance mai cike da
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Ƴan uwan waɗanda aka kashe su shida a wani bikin zagayowar shekarar haihuwa na jimamin lamarin a wani gidan tafi da gdanka da ke
ABUJA, NIGERIA — Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harakokin addinin Musulunci a Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya yi kiran da a soma duban jinjirin watan
Rikici ya sake barkewa tsakanin ‘yan sandan Isra’ila da Falasdinawa a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus a daidai lokacin da Falasdinawa ke ibadun neman yin gamon katar da
Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Akalla Falasdiwa 163 da ‘yan sandan Israil’a shida aka ji w rauni a Birnin Kudus in ji hukumomin agaji Sama da Falasdinawa 160 ne aka
Asalin hoton, Getty Images Barcelona za ta karbi bakuncin Atletico Madrid a makon fidda gwani, yayin da Real Madrid za ta fafata da Sevilla. Duk da cewa Atletico ta ba
Irin wannan ya faru ne a garin Goronyo a jihar Sakkwato da ke arewa maso yammacin Najeriya, inda jama’a suka kama wasu mutane uku da ake tuhumar ‘yan bindiga ne
Asalin hoton, Getty Images Ronald Koeman ba zai ja ragamar Barcelona ba a wasan La Liga ranar Asabar da za ta fafata da Atletico Madrid a Camp Nou. Hakan ya
Rahotanni daga Najeriya na cewa ‘yan bindigar da suka sace daliban kwalejin horar da sha’anin gandun daji dake Afaka a karamar hukumar Igabin jihar Kaduna sun saki dalibai 27. Sako
Asalin hoton, Real Madrid Real Madrid ta je Stamford Bridge domin buga wasa na biyu na daf da karshe a Champions League da za su fafata ranar Laraba. A makon
Asalin hoton, Getty Images Wata mata ƴar ƙasar Mali ta haifi jarirai tara ta hanyar tiyata a wani lamari da ake iya cewa ba kasafai ake samun irinsa ba. A
Manchester City ta kai wasan karshe a Champions League, bayan da ta doke Paris St Germain da ci 2-0 a wasan daf da karshe karo na biyu da suka buga
ABUJA, NIGERIA. — Wani babban lauya a kasar Robert Clarke ne, ya shawarci shugaba Muhammadu Buhari da ya mika mulki na dan lokaci ga rundunar sojin kasar, domin ta samar
Asalin hoton, Daily Trust Bayanan hoto, Auwalun Daudawa ya je jihar ne domin halartar daurin auren kannensa amma ya ɓige da satar shanu Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso
VOA Hausa — Fadar gwamnatin Najeriya ta mayar da martani, dangane da kiran da fitaccen malamin addinin Katolika Rev. Father Ejike Mbaka ya yi na cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Asalin hoton, Getty Images Shugaban Najeirya Muhammadu Buhari ya ce abin takaici ne irin yadda gwamnan jihar Benue Samuel Ortom yake zarginsa da aikata wasu laifuka. Shugaba Buhari ya bayyana