Karamar Hukumar Fagge da ke a Jihar Kano ta yi rashin zaratan matasa har guda biya a mani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku. Ha hotunan wasu daga cikinsu:
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Karamar Hukumar Fagge da ke a Jihar Kano ta yi rashin zaratan matasa har guda biya a mani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku. Ha hotunan wasu daga cikinsu:
Ƴan sandan jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu da ake zargin sun kashe wani ɗan acaba mai suna Muhammad Tukur daga garin Kangere a karamar hukumar Bauchi da ke
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wani saurayi da ake zargi da amfani da adda wajen kashe budurwarsa. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar DSP
An ga jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira ta 1444. An bayyana hakan ne a cikin wata ‘yar gajeriyar sanarwa ta shafin sada zumunta na Facebook na Haramain Sharifain. Sanarwar
Wani mai hasashen yanayi a Najeriya Alhaji Adamu Katakore ya faɗa cewa za yau Alhamis za a samu ruwan sama a wasu garuruwan jihar Adamawa. A cewarsa, garuruwan sun hada
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce a kalla mutane 214 ne suka mutu sakamakon hare-haren ‘yan ta’adda, rikicin kabilanci da kuma daukar fansa a fadin jihar daga watan Janairu zuwa Maris
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a da kuma Litinin a matsayin ranakun hutu domin Musulmi su gudanar da shagulgulan karamar Sallah. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai ɗauke
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar, ya fitar da sanarwar umurtar Musulmi da su nemi jinjirin watan Shawwal
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki ta kwanaki 8 a kasar Saudiyya inda kuma yayi aikin Umarah. Buhari ya baro Saudiyya ta filin jirgin saman Sarki
Wata kotun Musulunci a unguwar Ɗanbare da ke Kano ya yanke wa wani matashin mai suna Nazifi Hassan hukuncin bulala ashirin saboda ya saci kaza. Bayan yanke masa wannan hukuncin,
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta ayyana Ahmad Fintiri na PDP a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar. Dan takarar jam’iyyar PDP, Ahmadu Fintiri, ya yi nasarar
Ahmadu Fintiri na Jam’iyyar PDP ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa a karo na biyu. A farko dai an sanar cewa Fintiri ya sha kaye a hannun Aishatu Dahiru ta
Yan sanda a jihar Ogun, suna tsare da wata uwa mai shekaru 33 wacce ake zargin ta da sayar da ƴarta mai watanni 18 kan kuɗi N600,000 domin ta biya
Gwamnatin tarayya za ta biya N5000 ga iyalai miliyan 10 a matsayin tallafin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur da ake shirin yi. Kamar yadda rahoton jaridar Daily Trust ya
Hukumar zabe mai zaman kanta soke ayyanawar da aka cewa Mrs Binani ce wadda ta lashe zaben gwamnan Adamawa. A cikin wata sanarwa da Kwamishinan yada labarai da wayar da
An tsinci gasar wani yaro Almajiri mai shekaru 16 Yusufa Mustapha, bayan wasu ‘yan bindiga sun zare idonsa daya a karamar hukumar Kiyawa ta jihar, kamar yadda rundunar ‘yan sandan
Akalla mutane 29 ne aka kashe a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kauyen Runji da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna. Harin wanda ya
Mintoci kadan bayan da aka fara kada kuri’a akwati mai lamba 030 dake mazabar Kwaciri karamar hukumar Fagge a jihar Kano sai gungun yan daba dauke da makamai suka tarwatsa
Wani dan Najeriya mai suna Adedeji Odulesi ya kware a harsunan Ingilishi da Pidgin da Yoruba da Igbo da Hausa da Faransanci da Jamusanci da Sifaniyanci da kuma harshensa na
Rundunar yan sandan Najeriya ta kori jami’an ta uku bayan da ta same su da saɓawa dokokin aikin rundunar. Jami’an da aka kora sune ke bada kariya ga shahararren mawakin