Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya miƙa tuta ga yan takarar gwamna a jam’iyar APC a zaɓen da za ayi a jihohin Bayelsa, Kogi da kuma Imo. A ranar 11
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya miƙa tuta ga yan takarar gwamna a jam’iyar APC a zaɓen da za ayi a jihohin Bayelsa, Kogi da kuma Imo. A ranar 11
Mutanen da basu gaza 16 ne ba aka kashe a yayin da wasu huɗu suka jikkata a wani harin da mayaƙan Boko Haram suka kai a ƙaramar hukumar Geidam ta
Sojoji sun samu nasarar kashe wani fitaccen ɗan bindiga da ake kira da Mainasara a wani gumurzu da aka yi a dajin Sangeko dake ƙaramar hukumar Danko Wasagu ta jihar
Akalla yan ta’adda 22 aka rawaito an kashe a wani harin da sojan saman Najeriya suka kai musu a jihar Borno. A wata sanarwa ranar Litinin mai magana da yawun
Kungiyar ISIS ta saki wasu hotuna na mummunan harin d ta kaiwa sojojin Jamhuriyar Nijar kusa da ƙauyen Takanamat a yammacin kasar. Sojoji goma sha shida ne yan ta’addar suka
Kungitar Yan Uwa Musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shi’a tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta yanke dukkanin wata alaka da hulɗa da kasar Isra’ila saboda hare-haren
Mutane huɗu da aka yi garkuwa da su jami’an yan sanda suka ceto a karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina. Abubakar Sadiq-Aliyu mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar
Ƙaramin ministan albarkun man fetur, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa gyaran gaggawa da ake yiwa matatar man fetur dake Kaduna zai saka ta dawo aiki a karshen shekarar 2024. A
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin shugaban kasa na samar da motoci masu amfani da iskar gas ta CNG. Shirin an samar da shi ne domin rage raɗaɗin cire tallafin
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce an samu ingantuwar tsaro a jihar ya kai matakin kaso 85 cikin 100. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Juma’a lokacin
Kotun Koli ta saka ranar Alhamis domin yanke hukunci kan daukaka karar da Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP a zaɓen da ya wuce da kuma Peter
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya rantsar da Amos Yohanna a matsayin sabon sanatan da zai wakilci mazabar Arewacin Adamawa. An rantsar da shi a zaman majalisar
Bayan dakatarwar watanni 19 saboda dalilan tsaro dake da alaka da yan bindiga zirga-zirgar jiragen saman Hassan Usman Katsina dake Kaduna. Saukar jirgin saman kamfanin Air Peace kirar ERJ-145 wanda
An samu yamutsi a Minna babban birnin jihar Niger, lokacin da wani da ake zargin ɗan kungiyar Boko Haram ne ya yi musayar wuta da jami’an tsaro da tsakar daren
Gwamnatin tarayya ta ce yan Najeriya 108 masu tafiya cirani ƙasashen Turai da suka maƙale a ƙasar Nijar aka dawo da su gida. A wata sanarwa a shafin X wanda
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi ta kama wani ɗan kasuwa, Sherif Egbo mai shekaru 40 a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya bada gudummawar naira miliyan N7 ga mutanen ƙauyen Kanzanna a gundumar Tilli dake ƙaramar hukumar Bunza domin rage raɗaɗin harin yan bindiga a yankin.
Babban Sifetan Yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya tura karin jami’an yan sanda zuwa jihar Benue biyo bayan harin da aka kai kan wasu bankunan kasuwanci daban-daban guda hudu a
Babban Sifetan Yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya tura karin jami’an yan sanda zuwa jihar Benue biyo bayan harin da aka kai kan wasu bankunan kasuwanci daban-daban guda hudu a
Sojojin shiya ta ɗaya na rundunar haɗin gwiwa ta Operation UDO KA II dake yakin kudu maso gabas tare da haɗin gwiwar jami’an hukumar tsaro ta DSS na jihar Enugu