An gano gawar wani Arɗon Fulani, Umar Ibrahim da ya ɓace a cikin wata rijiya dake kauyen Jokom a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Mai magana da yawun rundunar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
An gano gawar wani Arɗon Fulani, Umar Ibrahim da ya ɓace a cikin wata rijiya dake kauyen Jokom a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Mai magana da yawun rundunar
Rundunar yan sandan jihar Imo ta kama mutane 18 da ake zargi da zama yan kungiyar IPOB da suke da hannu a kisan ƴan sanda biyu a mahadar Ahiara dake
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da zaɓen, Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto. Rukunin alkalan kotun su uku sun yi watsi da ɗaukaka ƙarar da jam’iyar PDP
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja, ta soke zaɓen kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Liman. Alkalan kotun uku sun bayar da umarni da a sake zaɓe a wasu akwatuna biyar.
Bangaren sojan sama na rundunar Operation Hadin Kai ya sanar da kisan Abu Asad ɗaya daga cikin jagororin ƙungiyar Boko Haram. Ƙarin ƴan ta’ada da dama aka bada rahoton sun
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyar PDP sun ce sun gamsu cewa kotun ƙoli za ta “yi adalci” a shari’o’in zaɓen gwamna da suka samu rashin nasara. Matsayar gwamnonin na
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyar APC na kasa, ya karɓi bakuncin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a gidansa dake Abuja. An saki hotunan ziyarar ranar Juma’a a shafin jam’iyar APC
Ministan ƙwadago da kuma ayyukan yi, Simon Lalong ya karɓi shedar cin zaɓensa a matsayinsa na Sanata mai wakiltar mazabar Kudancin Filato a majalisar dattawa. Hukumar zaɓe mai zaman kanta
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta tabbatar da zaɓen Muhammadu Inuwa Yahaya a matsayin gwamnan jihar Gombe. Kotun mai alkalai uku dukkansu sun amince cewa jam’iyar PDP da
Jam’iyar APC ta rushe shugabancin jam’iyar na jihar Rivers inda ta naɗa kwamitin riƙo mai wakilai 7 da zai cigaba da jagorancin ragamar shugabancin jam’iyar. Jam’iyar APC a jihar ta
Wasu mata 8 ne aka yi garkuwa da su dai-dai lokacin da suke aiki a wata gona dake kauyen Gwombe dake ƙarƙashin masarautar Gwargwada a karamar hukumar Kuje ta birnin
Sojojin rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven sun kashe yan bindiga 7 tare da gano makamai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. A wata sanarwa ranar
Shugaban majalisar dokokin jihar Filato, Moses Thomas Sule ya sauka daga mukaminsa na kakakin majalisar. Mataimakin kakakin majalisar,Gwottaon Fom shima ya sauka daga kan mukaminsa. Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin
Kotun daukaka kara dake Abuja tayi watsi da karar Umar Arɗo ɗan takarar gwamnan Adamawa a jam’iyar SDP ya shigar inda yake kalubalantar zaɓen gwamnan jihar Ahmadu Fintiri a ƙarƙashin
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin barawo ne da ya kware wajen satar awaki a kauyen Pasali Konu da ke karamar hukumar
Kungiyar kamfanonin da suke da lasisin samar da kamfanonin sadarwa a Najeriya(ALTON) ta ce kuɗin da ake cajin masu amfani da wayar salula a yanzu ba abu ne da zai
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 6 lokacin da suke sintiri a yankin ƙananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar Kaduna. Samuel Aruwan kwamishinan tsaro da al’amuran
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta dakatar da wasu shugabannin ƙananan hukumomi uku kan zargin yin tafiya kasar waje ba tare da izinin majalisar dokokin jihar ba da na bangaren zartarwa.
Shugabannin kungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC sun amince su tattauna da mambobinsu bayan ganawar da suka yi da tawagar gwamnatin tarayya a ranar Laraba kan yajin aikin da ake
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kashe yan bindiga da kuma gano bindigar AK-47 ɗaya a Kaduna. Jami’an sojojin rundunar shiya ta ɗaya ne suka kai farmakin a kananan